Uncategorized5 years ago
Gwamnan Kano Ya Haramta Daukar Macce Da Namiji Cikin Keke Napep Daya
Gwamnatin jihar Kano ta haramtawa shigar namiji da macce a cikin ‘Keke Napep’ guda a fadin jihar daga watan Janairu, 2020. Gwamna Abdullahi Ganduje ne ya...