Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osibanjo ya ce, Shugaba Muhammadu Buhari ba zai rarraba arizikin kasar ga ‘yan uwansa ko kuma ga abokansa ba. Osibanjo...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 21 ga Watan Janairu, 2019 1. Obasanjo ya zargi Osinbajo game da batun Trader Moni...
Gwamnatin Jihar Borno ta gabatar da yau litini 21 ga watan Janairu a matsayin ranar hutu daga aiki don girmama wa ziyarar shugaban kasa Muhammadu Buhari...
‘Yan Jam’iyyar APC da ke kasar Amurka sun yada yawu game da ziyarar da dan takaran shugaban kasan Najeriya ta Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya...
Tau ga wata sabuwa: ‘Yan Najeriya da dama sun nuna rashin amincewan su da shugaba Muhammadu Buhari akan cewa tsohon ya kai ga tsufa, kuma bai...
Babban shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya na da, IGP Ibrahim Idris (rtd) ya buga gaba da bayyana irin kokarin da ya yi a da da...
Ganin irin yabawa da goyon baya da kuma irin amincewa da jama’a suka nuna mana wajen yawon yakin neman zabe a yankunan kasar, “Zai zama da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 17 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta ba da umarni a saki babban...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar Najeriya da cewa kada su zabi dan adawan sa Atiku Abubakar dan takarar Jam’iyyar PDP, amma su...
A ranar Talata 15 ga Watan Janairu 2019, A Gidan Majalisar Dokoki da ke Aso Rock, a birnin Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon takardan...