Mataimakin shugaba Muhammadu Buhari ta hanyar yadarwa da sanarwa, Mista Femi Adesina yayi bayani game da ziyarar kai tsaye da shugaban yayi zuwa kasar UK, kamar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa dokar ƙuntatawa na tsawon awowi 24 a yankin karamar hukumar Kajuru. Naija News Hausa ta gane da cewa Gwamnatin Jihar ta...
Naija News Hausa ta gano da rahoton wani matashi a yankin Eliozu, ta Port Harcourt, a Jihar Rivers da ya kone kurmus kan Falwayan Wutan Lantarki....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 26 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun yi kira ga IGP akan Matsalar tsaro...
Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci Maiduguri, babban birnin Jihar Borno a yau Alhamis. Naija News na...
Mun ruwaito a baya a Naija New Hausa, a wata sanarwa da cewa kungiyar ‘Yan Shi’a sun fada wa Ofishin gidan Majalisar Dattijai da Zanga-Zanga da...
Gwamnatin Jihar Borno ta gabatar da Hutu a yau Alhamis, 25 ga Watan Afrilu ga ma’aikata da ‘yan makaranta don fita marabtan shugaba Muhammadu Buhari ga...
Shugaban Kasar Najeriya, Muhammadu Buhari zai yi wata tafiyar Ziyara ta kai Tsaye zuwa kasar UK a yau Alhamis, 25 ga Watan Afrilu 2019. Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 25 ga Watan Afrilu, 2019 1. ‘Yan Shi’a sun fada Gidan Majalisa da Zanga-Zanga Wasu mambobin...