Alhaji Ahmadu Dahiru, Shugaban Hukumar Kula da Canji, karamar hukumar Mubi ta kudu a Adamawa, ranar Asabar ya ce wadanda ake zargi sun sace wasu ‘yan...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda Gobara ta kame ofishin Sakataren dindindin na gidan gwamnatin jihar Neja, sakamakon hadewar wayar wutar lantarki. Rahoto ya bayar...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wata hadarin Motan Tanki da ya fashe da gobarar wuta a wata shiya a Jihar Kano. Manema labarai sun bayyana...
Farmaki ya tashi a ranar Talata, 25 ga watan Yuni da ta wuce tsakanin ‘yan Tiv da Jukuns a kauyan Rafinkada ta karamar hukumar Wukari, Jihar...
Akalla mutane uku aka bada tabbacin mutuwar su a sabuwar hari da mahara da bindiga suka kai a kauyan Unguwar Rimi da ke a yankin Chawai,...
A yau Talata, 18 ga watan Yuni 2019, Kotun Koli da ke a Jihar Yobe, ta gabatar da hukuncin ratayar igiya har ga mutuwa ga Muhammed...
Wata hadarin Mota da ta faru a ranar Lahadi, 9 ga watan Yuni da ta gabata, a Jihar Sakwato ya tafi da rayuka Shidda. Bisa rahoton...
Hukumar Tsaro Civil Defence Corps (NSCDC) da ke a Jihar Borno, a ranar Laraba 5 ga watan Yuni ta sanar da kame wani mutumi mai suna...
Hukumar Yaki da Gobarar Wuta ta Jihar Kano, ta sanar da cewa ranar Talata da ta gabata sun gane da gawar wata ‘yar karamar yarinya mai...
Shahararran Mai Hadin Fim a Kannywood, Salisu Muazu, tare da wasu mutane biyu sun samu yancin ransu daga hannun ‘yan hari da makami bayan rana biyu...