Labaran Najeriya6 years ago
PDP/APC: Buhari shigar da ‘yan ta’addan kasar Nijar zuwa Jihar Kano – Atiku
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da kwaso ‘yan ta’addan kasar Nijar zuwa wajen hidimar neman zaben...