Naija News ta gano da wasu sabbin Fosta a birnin Abuja da ke dauke da hoton, Alhaji Atiku Abubakar, dan takaran kujerar shugaban kasa daga Jam’iyyar...
A wata sanarwa da Mista Niyi Akinsiju, Ciyaman na Kungiyar yada labarai ga Shugaba Muhammadu Buhari da kuma Sakataren kungiyar, Cassidy Madueke suka rattaba hannu a...