Uncategorized5 years ago
Gwamnan Jihar Kwara ya gabatar da Matashiya mai shekara 26 a matsayin Kwamishina
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar Kwara, ya nada Miss Joana Nnazua Kolo, mace mai shekaru 26 da haihuwa da ke hidimar bautar kasa (NYSC), a matsayin...