Kimanin tsofaffin gwamnoni shida na Najeriya da kotu tayi masu shari’a kan cin hanci da rashawa da kuma yanke masu hukuncin shiga jaru. Naija News ta...
An yankewa tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu hukuncin daurin shekara 12 a gidan yari a hukuncin babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar...