Labaran Najeriya6 years ago
Lawan: Omo-Agege ya lashe zaben Mataimakin Shugaban Sanatocin Najeriya
Dan takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya, Ovie Omo-Agege ya lashe tseren zaben da aka yi a yau Talata, 11 ga watan Yuni 2019. Ka tuna...