Mataimakin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party, Peter Obi, a ranar Litinin, ya taya tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya da kuma dan takaran...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 25 ga Watan Yuni, 2019 1. Bankin Tarayyar Najeriya ta bayyanar da Ajanda na shekara 5...
Mista Peter Obi, Mataimakin Atiku Abubakar, dan takaran kujeran shugaban kasan Najeriya ga zaben 2019 daga Jam’iyyar PDP, ya yi watsi da jita-jitan da ya mamaye...
Shugaban Jam’iyyar APC, Sanata Bola Tinubu a ranar Alhamis da ta gabata a birnin Legas ya gabatar da cewa Jam’iyyar APC zata kai dan takaran shugaban...
Matan dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Jennifer Abubakar ta bayyana ga mata da cewa su zabi mijinta, Alhaji Atiku Abubakar. “Yin hakan zai magance...
Wani babban fasto na wata Ikklisiya da ke yankin Lekki a Jihar Legas, Manzo Chris Omatsola wanda aka zarga da wata laifin fyade shekarar da ta...
Wasu ‘yan ta’adda da ba iya gane su ba sun hari Ofishin dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. ‘Yan ta’addan da ake zargin...
Dan takaran Sanata na Jam’iyyar APC a jihar Ekiti, Hon Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa Dr Peter Obi bai iya bada isasshiyar manufa da kyakkyawan mafita...