Hadadiyar Hukumar Ma’aikatan Najeriya da hadayar kungiyoyi takwas, sun hade da barazanar fara Yajin Aiki akan jinkirtan Gwamnatin Tarayyar kasar Najeriya wajen biyan kankanin albashin ma’aikata....
Gidan Majalisar Wakilai a yau, Talata 29 ga Watan Janairu 2019, ta amince da kuma sanya hannu ga biyar kudi Naira dubu 30,000 a matsayin kankanin...