Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 15 ga Watan Mayu, 2019 1. Majalisar Dattijai ta kafa binciken kan zaben Emefiele da Buhari...
‘Yan hari da bindiga sun kai wata sabuwar hari a Jihar Benue Wasu mahara da bindiga sun yi wata sabuwar hari inda suka kashe kimanin mutane...
Shugabancin kasar ta gargadi Gwamna Samuel Ortom, Gwamnar Jihar Benue da cewa ya dakatar fade-faden sa na karya game da shugaba Muhammadu Buhari a wajen shirin...