Labaran Najeriya6 years ago
Zaben 2019: Zan bawa Buhari kuri’un mutane Miliyan 2 – inji Abacha
Dan takaran Gwamnan Jihar Kano, Mohammed Abacha, daga Jam’iyyar APDA (Advance Peoples Democratic Alliance) ya gabatar da goyon bayan shi ga shugaba Muhammadu Buhari ga zaben...