Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 6 ga Watan Satunba, 2019 1. Sanusi, Fayemi, El-Rufai sun yi Liyafa a South Afirka a...
Sanusi, Fayemi, El-Rufai sun yi Liyafa a South Afirka a yayin da ake Kashe ‘yan Najeriya a kasar An gano mai martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi...
Dan takaran tseren kujerar shugaban kasar Najeriya na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kai ziyarar hidimar yakin neman zabe a Jihar Kano makon da ta gabata....
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, a ranar Lahadi da ta gabata, ya ziyarci Sarki Sanusi Muhammad II, Sarkin Kano a fadar sa....