Mai martaba Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce kada ‘yan Najeriya su yaudari kansu tunda abubuwa ba su tafiya daidai a kasar. Naija News ta...
Mai Martaba Sultan Na Sakkwato, kuma Shugaban Majalisar koli kan harkokin Musulunci a Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya gargadi shugabanni kan duk wani yunkurin rashin biyayya...
Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuni da ta gabata, ya bayar da kudi naira Miliyan Biyar (N5m)...