Labaran Najeriya6 years ago
APC: Zamu kwato kudin da Obasanjo ya sace – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya kalubalanci gwamnatin da, a jagorancin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo akan kudin samar da isashen wutan lantarki ga kasar Najeriya a baya...