Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya nada mataimaki na musamman ga kowane daya daga cikin matansa Uku. Naija News Hausa ta fahimta da cewa a...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Adolphus Wabara ya yi ikirarin cewa babu damar Shugabancin kasar Najeriya ga Iyamirai a shekarar 2023. Ya bayyana da cewa an riga...
Dattijo da jigo a Jam’iyyar PDP, Buba Galadima, ya fada da cewa an zabi Shugaba Muhammadu Buhari ne don gyara matsalolin da ake zargin gwamnatin jam’iyyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 7 ga Watan Oktoba, 2019 1. An zabi Buhari ne don ya gyara kurakuran da PDP...
Babban Fasto da Janar Overseer ta Ikilisiyar Latter Rain Assembly, a jihar Legas, Fasto Tunde Bakare, ya ce faifan bidiyon da ya mamaye layin yanar gizo...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Talata, 1 ga Oktoba, a matsayin ranar hutu ga jama’a duka don hidimar bikin cika shekaru 59 ga samun ‘yancin...