Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar wata karamar yarinya mai shekaru 7 ga haifufwa, da aka kashe da watsin harsashen bindiga a wata fada da...
Wani shahararren mawaki, dan Najeriya mai suna, Friday Igwe da aka fi sani da suna Baba Fryo, ya bayyana yadda wasu Sojojin Najeriya da ba a...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi rashin darukai 23 ga ‘yan ta’addan Boko Haram a wata sabuwar hari. A yau Jumma’a, 22 ga watan Maris 2019, Naija...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi wata ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a ranar Asabar da ta gabata a Jihar Yobe. Mun samu tabbacin cewa...
Mun sami tabbatacen rahoto a Naija News da cewa Rundunar Sojojin Najeriya, Operation Lafiya Dole sun rinjayi ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a yankin Konduga,...
Duk da irin zafin hari da ‘yan ta’ddan Boko Haram ke aikawa rundunar sojojin Najeriya da Jihohin kasar, na gano wata bidiyo inda motar yakin rundunar...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cin nasarar da suka yi a ranar jiya na kashe ‘yan ta’adda 58 tsakanin Jihar Kaduna, Katsina da Zamfara in...
Naija News Hausa ta sami sabuwar labari yanzun nan da cewa wani Sojan Najeriya da ke a barikin Rukuba ta Jihar Jos ya mutu. An sanar...
Gwamna na Jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana amincewa da fatan cewa Jihar Borno za ta komar da daukakar ta. Gwamnan ya bayyana hakan ne a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis 10 ga Watan Janairu, 2019 1. Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamiti na fasaha akan sabon...