Sanatan da ke wakilcin Santira ta Jihar Kaduna a gidan Majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani, ya gargadi gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da janye daga zargi...
‘Yan Najeriya a yau Laraba, 29 ga watan Mayu 2019, sun bi kan layi yanar gizon Twitter don yada yawun su ganin cewa an rantsar da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana ramuwar Shugaban Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Najeriya a matsayin alamar cewa yana aiki kwarai da gaske. “Akwai alamun cewa IGP Mohammed...
Wani matashi ya gabatar da yadda wayar Salula ta SAMSUNG ta tashi hallaka shi Wani Matashi mai amfani da wayar salula ta SAMSUNG ya bayyana mugun...
A yayin da Malaman gudanar da zabe ke batun tafiya daga Ofishin hukumar INEC zuwa runfunar zaben su, don gudanar da ayukan su a matsayin malaman...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shawarci al’ummar kasar Najeriya da fitowa ranar Asabar don zaben dan takaran su. Muna da sani...
Ganin ya saura ‘yan kwanaki kadan da gabatowar zaben tarayyar kasa na shekarar 2019, Rundunar Sojojin Najeriya ta bada umurni ga sojoji da cewa kada wanda...
Yau sauran kwana goma sha biyar 15 da soma zaben tarayyar kasar Najeriya, amma ‘yan Najeriya sun mamaye yanar gizo da likin #BabaYaKasa. Ko da shike...
Ga zaben tarayya ta gabato, saura ‘yan kwanaki kadan da nan mu san ko waye zai zama sabon shugaban kasar Najeriya bayan sakamakon zaben. Ga wata...