Uncategorized5 years ago
Karanta dalilin da yasa Joshua ya kashe makwabcinsa a garin Zazzaga, Jihar Neja
Jami’an tsaron sun kame wani matashi mai shekaru 23, John Joshua, mazaunin garin Zazzaga dake a karamar hukumar Munya na Jihar Neja, da zargin kashe makwabcinsa....