Sojojin Najeriya sun kame wani Sojan Karya Wani matashi da ya saba zaluntar mutane a sunan cewa shi soja ne ya fada a hannun Sojojin Gaske...