Uncategorized5 years ago
Rundunar ‘Yan Sandan Kaduna Sun Bada Tabbacin Sace Hakimi Da Mutane Hudu da Aka Yi
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kaduna ta bayyana tabbacin sace Alhaji Yahaya Abubakar (Sarkin Kudu), Shugaban Gundumar Birnin Gwari da Alhaji Ibrahim Musa, tsohon sakataren ilimi...