Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyya ga Iyalan Mutanen da suka mutu a wajen hidimar ralin neman sake zabe na shugaban kasa da Jam’iyyar APC...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi wa Al’ummar Jihar Borno Alkawali tsaro. A ranar Laraba, 6 ga Watan Fabrairu da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Ekiti a ranar Talata, 5 ga Watan Janairu da ta gabata don yawon hidimar neman sake zabe. Muna da tabbaci...
Jam’iyyar APC ta sanarwa mambobin ta da magoya bayan Jam’iyyar a Jihar Kano da cewa hidimar rali na yakin neman zaben shugaban kasa na Jam’iyyar zai...
Mun samu rahoto yanzun nan a Naija News Hausa da cewa an sace ciyaman na Jam’iyyar APC na yankin Demsa, Jihar Adamawa. Bayan wasu hare-hare da...
Jam’iyyarn PDP sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da kasawa ga iya mulkin kasar Najeriya A hidimar yakin neman zabe da Jam’iyyar PDP ta yi a Filin...