Tsakanin ranar Jumma’a da Asabar, Rundunar Hukumomin tsaron kasar Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda kimanin mutun hamsin, sun kuma samu kame mutum guda da rai. Naija...
Mun samu rahoto yanzun nan a Naija News Hausa da cewa wasu ‘yan tada zama tsaye sun haska wuta ga Ofishin Jami’an tsaron ‘yan sanda da...
Wasu ‘yan tada zama tsaye sun tada fada a yayin da Jam’iyyar PDP ke hidimar ralin neman zabe ‘Yan ta’addan su tayar da fada ne tsakanin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...
Duk da irin kokarin da Jami’an tsaron kasa da gwamnatin tarayya ke yi akan ta’addanci da tashin hankali a kasar Najeriya, harwayau ba a daina haka...
Bayan ganin irin fade-fade, da hare-haren da ke faruwa a Jihar Kwara musanman makon da ta wuce, Gwamnan ya daga yatsa da cewar ya dakatar da...
Wata Muguwar farmaki da ta dauki rayukan mazauna 25 a wata yankin ta Jihar Zamfara Mahara sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta yankin...
Jam’iyyar PDP a Jihar Benue sun bayyana bacin ran su game da matakin da gwamnatin tarayya ta ki ta yi a kan zargin da ake yi...