Labaran Najeriya5 years ago
Sama da ‘Yan Najeriya Miliyan 40 basu da aikin yi, Miliyan 90 kuma cikin matsanancin Talauci – Ministan Buhari
Hajia Sadiya Umar Farouq, Ministan Bayar da Agaji na Najeriya, Gudanar da Habaka Bala’i da Ci gaban Al’umma, ta bayyana cewa a yanzu haka sama da...