Labaran Najeriya6 years ago
An bai wa Yusuf Buhari, yaron Shugaban kasar Najeriya takardan bautar kasa (NYSC)
Yusuf Buhari, Yaron shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya karbi takardan kamala bautar kasa (NYSC) ta shekara daya. Naija News Hausa ta gane da cewa Yusuf...