Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya yi wasu bayanan game da yanayin da ya shafi amincewarsa da ya yi karban kadara ga zaben shugaban kasa da...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana dalilin da ya sa ya dauki kaddarar barin shugaba Muhammadu Buhari da shugabancin kasar Najeriya bisa zaben...