A yau Alhamis, 11 ga watan Afrilu 2019, Gwamnatin Tarayya na kalubalantar dan takaran kujerar shugaban kasa daga Jam’iyyar PDP ga zaben 2019, Atiku Abubakar, da...
Alhaji Atiku Abubakar yayi watsi da zargin manna wasu sabbin Fostoci a birnin Abuja Dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya na Jam’iyyar PDP ga zaben 2019,...
Dan takaran kujerar Gwamnan Jihar Kano daga Jam’iyyar PDP, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da cewa da Makirci ne Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya lashe...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 1 ga Watan Afrilu, 2019 1. Hukumar EFCC na shirin daukan mataki akan Gwamna Amosun, Okorocha...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa, INEC ta gabatar da dan takaran kujeran Gwamnan Jihar Adamawa daga jam’iyyar PDP, Hon. Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin mai...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 28 ga Watan Maris, 2019 1. Orji Uzor Kalu ya gabatar da shirin takaran Mataimakin Shugaban...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta Jihar Kebbi ta bayar da takardan komawa ga kujerar wakilci ga ‘yan Majalisar Wakilan Jihar. Hukumar tayi hakan ne...
Buba Galadima, Kakakin yada yawu ga lamarin yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubaka, dan takaran shugaban kasa ga zaben 2019 daga Jam’iyyar PDP, ya kara bayyana...
Hukumar Gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta gabatar a yau da ranar da zata kamala zaben Jihar Adamawa. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Sanatan da ke Wakilcin Jihar Anambra ta Kudu, Ifeanyi Ubah, yayi murabus da jam’iyyar sa na da, watau Jam’iyyar Matasa (YPP), ya koma ga Jam’iyyar APC....