Hukumar gudanar da Zabe a Jihar Neja (NSIEC) ta sanar da lokacin da za a gudanar da zaben kananan hukumomin gwamnatin jihar. Naija News Hausa ta...
Hukumar Gudanar da Zaben Jihar Zamfara (ZASIEC) ta gabatar da ranar da zasu kadamar da zaben Kansilolin Jihar Zamfara. Shugaban Hukumar Zaben Jihar Zamfara, Alhaji Garba Muhammad...