Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Rundunar Yankin jihar Zamfara, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu a wani hatsarin mota wanda ya yi sanadiyyar jikkata...
Gwamnatin jihar Kano ta haramtawa shigar namiji da macce a cikin ‘Keke Napep’ guda a fadin jihar daga watan Janairu, 2020. Gwamna Abdullahi Ganduje ne ya...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari ta bayyana cewa sakin jagoran Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) Ibrahim El-Zakzaky, ya dogara ne kawai ga...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da Shi’a a ranar Laraba sun halarci hidimar coci ta Kirsimeti a wasu sassan arewacin Najeriya....
Akalla mutane shida ne suka mutu da mata biyu da mayakan Boko Haram suka sace a ƙauyen Kwaranglum da ke jihar Borno. Kwaranglum na kusan kilomita...
Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa Mai martaba Sarki Sanusi Lamido Sanusi ya ba da sanarwar amince...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya baiwa mai martaba Sarkin Kano, Sanusi Lamido, kwana biyu don karba ko kin amincewa da nadin nasa. Naija News ta...