Wani Malamin Jami’ar wata kwaleji da wasu mutane goma wadanda kwanan nan ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace su, sun yi kira ga gwamnatin Shugaba Muhammadu...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama wani mutum dan shekaru 40 da haihuwa da ake kira Musbahu, bisa zargin kashe dansa mai...
Babban alkalin Najeriya (CJN), Mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul don ba da dama ga...
Kimanin mutane 28 da aka bayyana a matsayin dangi daya ne aka ba da rahoton cewa sun kone kurmus fiye da gane wa a ya yi...
An tabbatarwa membobin kungiyar ‘yan bautan kasa da aka fi sani da (NYSC), cewa za a sake nazari kan fara basu sabon mafi karancin albashi na...
Kungiyar Ma’aikatan Lantarki ta Kasa (NUEE) ta dakatar da yunkurin yajin aiki da suka fara, ‘yan sa’o’i bayan da fadin kasar ta fuskanci rashin wutan Lantarki...
Naija News Hausa ta ci karo da labarin wani mai suna Adamu Garba wanda labarin rayuwarsa ya zama abin farantar da zuciya da kuma abin koyi,...
A wani rahoto da jaridar Punch Metro ta bayar a yau, wadda wakilin mu ta Naija News Hausa ya gano, ta ce wata mace ta mutu...
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya, a karkashin rukunin yaki ta soja da aka fi sani da Operation LAFIYA DOLE, ta kaddamar da sabon rukunin mai taken...
Wasu ‘yan bindiga da ake zaton su da matsayin ‘yan garkuwa sun sace Daraktan ma’aikatar shari’ar jihar Adamawa, Barista Samuel Yaumande, da wani Firinsifal na Makarantar...