Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana cewa wani jami’in ‘yan sanda ya harbe wani mai mota a wuyansa har...
Wata babbar kotun jihar Kaduna ta ba da umarni ga hukumar DSS da ta dauki shugaban IMN, kungiyar ci gaban Musulunci da aka fi sani da...
A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Sakatarorin tara a cikin Ma’aikatan Farar hula na tarayya. A wata sanarwa wacce...
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da kama mutum takwas da ake zargi da hada hannu a kisan wani mai suna Mujtaba Saminu, wanda aka...
An yi asarar rayuka uku a cikin wata rikicin da ya shafi wasu matasa na Hausawa da kuma ‘yan asalin kauyen Iyere da ke karamar Hukumar...
A’isha (Jnr), daya daga cikin ‘ya’yan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da uwargidansa, Aisha Buhari ta kamala karatun digiri a jami’a da ke a Burtaniya (UK). Uwargidan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a jihar Kaduna ya kaddamar da Motar Yaki na Sojoji da aka kera a karon farko a Najeriya. Motar...
Ministan ba da agaji, kula da bala’i da ci gaban al’umma, Sadiya Umar Farouq ta bayar da bayani kan dalilin da ya sa har yanzu ba...
Hatsarin wani kwale kwale ya haifar da mutuwar wasu ‘yan mata shida a karamar hukumar Suru na jihar Kebbi, in ji wata sanarwa da aka bayar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunayen sabbin Shugabannai da membobin Hukumar Kula da Aikin Hajji ta kasa (NAHCON) ga Shugaban Majalisar Dattawa don tabbatarwa. Hakan...