Babban shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya na da, IGP Ibrahim Idris (rtd) ya buga gaba da bayyana irin kokarin da ya yi a da da...
Abin kaito, duk da irin kokari da jami’an tsaron kasar ke yi don magance ta’addanci, sace-sace da kashe-kashe a kasan nan, masu aikata wadannan mugun halin...
Gwamnatin Najeriya daga jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta yi wa Jaruman tsaron Najeriya bikin girmamawa da kuma nuna kulawa ganin irin gwagwarmaya da kokarin da rundunar...
Sananan tsohon dan wasan kwallon kafan Najeriya, Kano Nwankwo ya bayana bacin ran shi game da irin barna da sace kayakin sa da wasu ‘yan fashi...
‘Yan kungiyar ta’addan Boko Haram sun kai sabuwar hari da ya dauke rayukan mutane kusan goma a yankin Kala-Balge, nan Jihar Borno Mun sami sabon rahoto...
An sami rahoto da cewa wasu ‘yan hari da ba a san dasu ba, sun fada wa yankin Jema dake Jihar Kaduna Wannan harin ya faru...
Babban Shugaban kungiyar ‘yan Iyamirai da aka fi sani da ‘Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu ya gabatar da cewa kungiyar zata yi iya kokarin ta da bayar wa...
A gaskiya na yaba maku da rashin amincewa da sake ‘yan ta’addan da aka kame – in ji Atiku Abubakar zuwa ga manyan shugabannan Jihar Borno....
Farmaki ya tashi tsakanin mazaunin Jihar Kogi biyu, watau yaren Egbira da Bassa-Kwomu. Mataimakin shugaban Jami’an ‘Yan Sanda da ke a yankin, Mista Williams Aya ne...
Habiba Usman da ake zargin ta da sanadiyar yadda aka saceta ta bar gida ne da fadin cewar zata je binciken lafiyar jikinta a ranar 26...