Shugaban Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Najeriya, FPRO, Ag. DCP Jimoh MOSHOOD ya bada tabbacin cewa jami’an za su yi iya kokarin su da ganin cewa babu wata...
Jami’an Gudanar da Jarabawa ta Makarantan Sakandiri na Africa (WASSCE) ta daga ranar rufe fam na rajistan jarabawan zuwa ranar 11 ga watan Janairu, a shekara...
A jiya Laraba 2 ga watan Janairu 2019, Gwamnatin Jihar Katsina ya daga murya da cewa, ‘yan fashi, barayi da masu satan mutane sun mamaye Jihar....
Jirgin sama ta Sojojin yakin sama na Najeriya (NAF) da ke kai taimako ga rundunar soji na Bataliya 145 a Damasak a Arewacin Jihar Borno ta...
Hukumar Kungiyar wasan kwallon kafa (NFF) ta sanar da cewa wasan zumunci da ke gaba tsakanin ‘Yan Kwallon Najeriya da ‘Yan wasar kwallon Masar zai kasance...
Yan Sandan Najeriya da ke kewaye a gidan Sanata Dino Melaye sun yi barazanar cewa ba za su bar gidan ba sai har sun kame Sanatan....
Shugaban kungiyar hadin gwiwar tsaro (CJTF) na Jihar Kaduna, Shehu Usman Dan Tudu ya bayyana a ranar Talata da cewa kungiyar ta su ba gwamnan jihar,...
A matsayin daya daga cikin shirin tallafi na Jihar, Gwamnatin Jihar Jigawa ta rarraba awaki 25,605 ga mata 8,535 a kwanaki hudu da ta gabata. A...
Sanata Dino Melaye, Sanata da ke wakiltar Jihar Kogi yayi kira ga jama’a cewa ‘Yan Sandan Najeriya sun hallaro a gidansa da safen nan da motocin...
Gwamna Abdul’aziz Yari na Jihar Zamfara ya kai ziyara ga sojojin da aka yiwa rauni a wani harin da wasu Mahara suka yi kai masu a...