Wata Sabuwar Nasarawa daga rundunar sojojin Najeriya Sojin Najeriya sun bayyana cewa dakarunsa dake yaki da ‘yan kungiyar Boko Haram a arewa maso gabashin kasar sun...
Shugaban kasa na farko na Najeriya, Shehu Shagari ya rasu, wanda dan Bello Shagari yayi, ya tabbatar da hakan. Bello shagari ya ce ya mutu a...
A daren jiya, ‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a Makalama, wata kauyen garin Gatamwarwa, dake karamar Hukumar Chibok, a Jihar Borno. “Sun fado wa...
Kuma baku fi gaban hukunci ba, Buhari ya fada wa Jami’an tsaron Yan Sandan Najeriya Shugaba Muhammadu Buhari a wata gabatarwa da ya bayar ta wurin...
Ba kawai harin yan ta’adda ke daukan rai ba, ko hatsarin mota ko kuwa wata kamun wuta, harma rashin samun isashen abinci kai sa mutum ya...
Wata Muguwar farmaki da ta dauki rayukan mazauna 25 a wata yankin ta Jihar Zamfara Mahara sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta yankin...
Yan Kungiyar HISBA a Jihar Kano sun kama wasu ‘Yan Mata Goma sha daya 11 da zargin shirin yin aure na jinsi daya, watau Mace-da-Mace. Wannan...
An kame wani mai suna Umar wanda ‘Yan Sanda suka zarge shi a matsayin babban kwamandan Boko Haram a jiya a garin Legas Abdulmalik Umar, wani ...
Farfesa Ishaq Oloyede, Shugaban Hadadiyar Jarabawa ta Jakadanci (JAMB) ya bayyana cewa za a fitar da Fam na rajista don Jarabawan (JAMB/UTME) da aka saba yi...
A ranar Laraba da ta gabata, wasu mutane uku sun kone kurmus da wuta a sanadiyar wata hatsarin mota da ta faru a wata Gidan mai...