A yayin da ‘yan Asalin Kogi da ‘yan Najeriya ke duba da cike da tsammani, kwamishinan hukumar zaben jihar Kogi, Farfesa James Apam a halin yanzu...
Ofishin Hukumar Yaki da Cin Hanci da rashawa da kare tattalin arzikin kasa (EFCC), da ke a Yankin Jihar Sakkwato a ranar Laraba ta aiwatar da...
Hukumar gudanar da Zaben Kasa, INEC ta jihar Kogi ta nuna damuwar ta game da yiwuwar tashin hankali yayin da zaben gwamnoni na ranar 16 ga...
Dan takaran kujerar Sanata a Jihar Bauchi a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Garba Dahiru, tare da wasu ‘yan gidan Majalisar Wakilai hudu da Kotun Koli ta...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa, INEC ta gabatar da dan takaran kujeran Gwamnan Jihar Adamawa daga jam’iyyar PDP, Hon. Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin mai...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta Jihar Kebbi ta bayar da takardan komawa ga kujerar wakilci ga ‘yan Majalisar Wakilan Jihar. Hukumar tayi hakan ne...
Hukumar Gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta gabatar a yau da ranar da zata kamala zaben Jihar Adamawa. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun Koli ta hana Hukumar INEC da ci gaba da hidimar zaben Jihar Adamawa akan wata kara...
Hukumar kadamar da zaben kasar Najeriya (INEC) a ranar Alhamis da ta gabata sun gabatar da dakatar da sake zaben kujerar gidan majalisa a yankin Agaie...