Kotun koli ta Abuja, babban birnin Tarayya ta hana Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) da gabatar da sakamakon zaben Jihar Bauchi. Kotun ta umurci...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi sabuwar rashi a yayin da ‘yan hari da makami suka kashe daya daga cikin kwamandan sojojin kasar a Jihar Bauchi. ‘Yan...
Mun karbi wata rahoto a Naija News Hausa yadda mutanen Jihar Bauchi suka nuna murnan su ga shugaba Muhammadu Buhari ga lashe zaben shugaban kasa na...
Wata mumunar abu da ya auku a Jihar Bauchi a yayin da wata matar gida da tare da ciki ta tsage cikin na ta da reza...
Mai martaba Sarkin Bauchi, Dakta Rilwanu Adamu, ya gargadi iyaye game da tura da tilasta wa ‘yan mata masu kananan shekaru cikin aure. Sarkin Ya bayar...
Kimanin mutane 28 da aka bayyana a matsayin dangi daya ne aka ba da rahoton cewa sun kone kurmus fiye da gane wa a ya yi...
Hukumar Bincike da Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta sanar da kame masu sata a layin yanar gizo da aka fi sani da ‘YAHOO YAHOO’ bakwai...
Rahoto ta bayar a ranar Litini da ta gabata da cewa ‘yan Majalisar Dokoki shidda a Jihar Imo sun yi murabus da Jam’iyyar su, sun koma...
Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Gombe a yau Litini don wata hidimar kadamarwa a jagorancin Ibrahim Dankwambo, Gwamnan...
Naija News Hausa ta karbi sabuwar labari da cewa farmaki ya tashi a Jihar Filatu a ranar Talata da ta wuce, inda aka bayar da cewa...