Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya tuhumi ‘yan jihar da su tashi su kare kansu daga hare-haren ‘yan fashi da bindiga da ke kashe mutane a...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wata hadarin Motan Tanki da ya fashe da gobarar wuta a wata shiya a Jihar Kano. Manema labarai sun bayyana...
Akalla mutane 37 suka mutu a wata hadarin motar tanki da ya auku a ranar Talata, 2 ga watan Yuli 2019 da ta gabata a Jihar...
Farmaki ya tashi a ranar Talata, 25 ga watan Yuni da ta wuce tsakanin ‘yan Tiv da Jukuns a kauyan Rafinkada ta karamar hukumar Wukari, Jihar...
Shaguna Shidda sun kame da gobarar wuta a Jihar Kano ranar Lahadi da ta gabata Wasu sabbin shaguna shidda a ranar Lahadi da ta wuce a...
Hukumar Jami’an Tsaro ta Jihar Kwara sun gabatar da cewa wani mutumi da ake dubin shi da tabuwar kwakwalwa, ya kashe daya daga cikin ofisan tsaron...
A yayin da Malaman gudanar da zabe ke batun tafiya daga Ofishin hukumar INEC zuwa runfunar zaben su, don gudanar da ayukan su a matsayin malaman...
Jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna a ranar Alhamis da ta gabata sun yi gaisuwar jinya ga gwamnatin Jihar Kaduna da iyalan mutane 130 da suka mutu...
Wasu Mahara da bindiga da ba a gane da su ba, sun kashe Ifeanyi Ozoemena, ciyaman na Jam’iyyar APC ta yankin Logara/Umuohiagu, a karamar hukumar Ngor...
A gaskiya na yaba maku da rashin amincewa da sake ‘yan ta’addan da aka kame – in ji Atiku Abubakar zuwa ga manyan shugabannan Jihar Borno....