Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH ta sanar da kame mutane akalla 48 da kayan maye, da kuma kwace katon kayan maye 37 a karamar...
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya sanar da cewa jihar zata fara tsarafa manja a Zamfara. Naija News Hausa ta gane rahoton ne bisa bayanin da...
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH, a ranar Litinin ta kama mutane 21 da ake tuhuma da aikata laifuka da bai dace ba, haka kazalika...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa dokar ƙuntatawa na tsawon awowi 24 a yankin karamar hukumar Kajuru. Naija News Hausa ta gane da cewa Gwamnatin Jihar ta...
A ranar Litini da ta gabata, Hukumar tsaron ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun gabatar da barazanar cewa sun kashe ‘yan ta’adda fiye da 9 a kauyan...
Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Jigawa sun gabatar a ranar Alhamis da cewa wasu barayi sun kashe mutum guda da kuma yiwa wasu mugun raunuka...
A ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilu da ta gabata, wani dan shekara goma shabiyu (12) a Jihar Kogi ya sha maganin kashe kwari da aka...
A yau Alhamis, 4 ga watan Afrilu 2019, Hukumar Kashe Yaduwar Gobarar Wuta ta Jihar Gombe sun gabatar da ribato rayukan mutane kusan 426 a wata...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa, INEC ta gabatar da dan takaran kujeran Gwamnan Jihar Adamawa daga jam’iyyar PDP, Hon. Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin mai...
An bayyana ga Naija News Hausa da cewa wasu Mahara da ba a gane su ba sun hari kauyan Tser Uoreleegeb da ke a karamar hukumar...