Naija News Hausa, bisa wata rahoto da aka aika a yau Laraba, 15 ga watan Mayu, an bayyana da cewa Kotun Koli ta Kano ta sanar...
Masu Nadin Sarauta ta Jihar Kano sun yi kira da kalubalantar Gwamnan Jihar Kano da Majalisar Wakilan Jihar, akan matakin da suka dauka na kara kujerar...
Gwamnan Jihar Kano, Gwamna Abdullahi Ganduje ya bayyana dalilin da ya sa ya kara kujerar Sarauta 4 a Jihar Kano. Naija News Hausa na da sanin...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya gabatar da kara Kujerar Sarauta Biyar (5) a Jihar Kano....
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ba da izinin amincewa da kudurin da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauka a kan rabar da kujerar martaba na...
Kimanin ‘yan takaran kujerar gwamna 31 a Jihar Kano sun sanya hannu ga takardan zamantakewar lafiya a Jihar Kano. Sanya hannu ga takardan ya halarci ‘yan...
Sarkin Jihar Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, yayi kira ga ‘yan siyasan Jihar Kano da cewa su guje wa halin ta’addanci a Jihar don zaman lafiyar...
Dan takaran tseren kujerar shugaban kasar Najeriya na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kai ziyarar hidimar yakin neman zabe a Jihar Kano makon da ta gabata....
Addu’ar karshe ga Marigayi AVM Hamza Abdullahi A yau Jumma’a da karfe 5:30 na maraice, za’a yi zana’izan Tsohon Gwamnan Kano, da Shugaban Sojojin Sama AVM Hamza...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya baiwa mai martaba Sarkin Kano, Sanusi Lamido, kwana biyu don karba ko kin amincewa da nadin nasa. Naija News ta...