Kimanin mutane Goma-Shatara suka rasa rayukan su a wata hadarin Motar Bus da ya faru a wata shiya ta karamar hukumar Gwaram, a Jihar Jigawa. A...
Wata Motar Tirela da ke dauke da ‘Ya’yan itãcen marmari da kayan lambu ya Kihe da raunana mutane hade da Macce mai ciki a garin Minna,...
Wani matashin Jihar Bauchi, mai suna Bala Haruna, da muka ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa yayi wanka da ruwar chabbi don nuna...
Ana ‘yan kwanaki kadan da fara zaben kasar Najeriya ta shekarar 2019, wani sannan mamba na Jam’iyyar APC a Jihar Bauchi yayi murabus da Jam’iyyar. Mataimakin...
Hakilu Saidu, wani manomi mai shekaru 30 da ke zama a wata kauye mai suna Yankara, a karamar Hukumar Faskari ta Jihar Katsina ya kashe wata...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi wa Al’ummar Jihar Borno Alkawali tsaro. A ranar Laraba, 6 ga Watan Fabrairu da...
Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...
Wau Mutane takwas ‘yan gida guda sun mutu a ranar Asabar din da ta gabata a wani fashewar gas a karamar hukumar Danmusa da ke jihar...
Naija News Hausa a sashen mu ta Nishadi mun ruwaito da Tarihi da Takaitaccen Labarin ‘yan shirin fim a Kannywood da dama cikin ‘yan watanni da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 13 ga Watan Disamba, 2019 1. 2023: Wani Annabi Ya Bayar Da Bayyanai Kan Wa’adin Buhari...