Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 26 ga Watan Disamba, 2019 1. Boko Haram: Shekau Ya Saki Sabuwar Bidiyo Ranar Kirsimeti Abubakar...
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ayyana ranar 25 ga Disamba, 26th da Janairu 1, 2020 a matsayin ranar hutun jama’a don Kirsimeti, Ranar Dambe da kuma...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 19 ga Watan Disamba, 2019 1. An Tsige Shugaba Donald Trump Majalisar Wakilan Amurka ta gurfanar...
Kimanin mutane 28 da aka bayyana a matsayin dangi daya ne aka ba da rahoton cewa sun kone kurmus fiye da gane wa a ya yi...
Wata mumunar hadari ta dauke rayuwar wani mutumi a ranar Talata, 4 ga watan Yuni a Jihar Kaduna Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda mota...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 22 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Buhari ya sauya daga Saudi Arabia zuwa Najeriya Naija...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Jami’an tsaron Jihar Jigawa sun kame wani mutum mai suna Sale Shanono, mazaunin Doguwa, a karamar hukumar Jahun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 9 ga Watan Mayu, 2019 1. Kotu ta gabatar da ranar karshe karar Sanata Adeleke Kotun...
Wata Kotun Shari’a II da ke a Magajin Gari, a Jihar Kaduna, ta saka wasu ‘yan Mata biyu a Jarun wata biyu akan nuna tsirancin jiki....
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun sanar da gane wani dan Jariri da Maman tayi watsi da shi bayan haifuwa. Bisa bayanin Jami’an tsaro,...