Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 18 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta Dakatar Da Sanar da Sakamakon Zaben Gwamnonin Kogi...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna ta ranar 16 ga Nuwamba a jihar Kogi, Engr. Musa Wada, ya yi watsi...
Hukumar INEC ta Dakatar da Kirgan Sakamakon Zaben Jihar Kogi Hukumar Gudanar da Hidimar Zabeb Kasa (INEC) ta Jihar Kogi a ranar Lahadi ta sanar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 16 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Komo Najeriya Bayan Ziyarar Kai Tsaye Zuwa...
Hukumar Zabe Gudanar da Hidimar Zaben Kasa (INEC), za ta jagorancin hidimar zaben Gwamnonin a Jihar Kogi da Bayelsa a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, 2019....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 14 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Atiku/Buhari: Kotun Koli ta Gabatar da Ranar Bayyana Dalilin Watsi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Nuwamba, 2019 1. An gabatar da Dokar Kalaman Kiyayya a gaban Majalisar Dattawan...
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayar da hutu ga mai’aika, ‘yan makaranta da al’umar jihar domin hidimar zaben tseren kujerar gwamna da za a yi a jihar...
Rahotanni da suka iso ga Naija News ya bayyana da cewa an kona sakatariyar Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Tsoho a matsayin Babban Alkali...