Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 15 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Ban umurci hukumar INEC ba ga dakatar da zaben Jihar...
Matan Atiku Abubakar, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Dokta Jennifer Douglas Abubakar, ta bukaci Jama’ar Jihar Rivers da su fito su jefa kuri’ar su...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, a ranar Lahadi da ta gabata, ya ziyarci Sarki Sanusi Muhammad II, Sarkin Kano a fadar sa....
Shugaban Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), Mahmood Yakubu ya bayyana da cewa ba zai bawa kowa gurbin sa ba, na matsayin mai sanar da sakamakon...
Shugaba Muhammadu Buhari, a ziyarar hidimar neman sake zabe da ya je a yankin Markudi, Jihar Benue ya bayyana ga Jama’ar Jihar da cewa idan har...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Jam’iyyar PDP ta yi barazanar janye daga yarjejeniyar zaman...
Mun sanar a Naija News Hausa a kwanakin baya da cewa cutar Lassa Fever ya kashe daya daga cikin Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 29 ga Watan Janairu, 2019 1. Kayode Fayemi ya lashe zaben kotun koli a Jihar...
Shugabancin kasar ta gargadi Gwamna Samuel Ortom, Gwamnar Jihar Benue da cewa ya dakatar fade-faden sa na karya game da shugaba Muhammadu Buhari a wajen shirin...
Jami’an Sojojin Najeriya sun kame wasu yan Mata biyu da suka yi kokarin shiga yankin Sojojin don kai masu hari Wasu yan mata biyu da ake...