Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun sanar da gane wani dan Jariri da Maman tayi watsi da shi bayan haifuwa. Bisa bayanin Jami’an tsaro,...
An gabatar a yau da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Dubai don halartan wata zaman tattaunawa akan tattalin arzikin kasa da za a yi...
A yau Laraba, 3 ga watan Afrilu 2019, Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasa, INEC ta Jihar Kano ta baiwa Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar...
‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun kame wani matashi mai shekaru 22 da laifin kisan kai An kame Gambo Sa’idu ne a kauyan Badakoshi da ke a...
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...
Hatsi na kimanin kudi Miliyan daya (N1m) ta kame da wuta a Jihar Jigawa Wata babban gonar ajiyar hatsi da ke a kauyan Rugar Gagare-Musaiwa, da...
Ana cikin ‘yan awowi kadan da fara zaben kasar Najeriya ta shekarar 2019, sai ga mambobin Jam’iyyar PDP na janyewa daga Jam’iyyar. Mun samu rahoto a...
Jami’an tsaron ‘yan sanda sun ci karo da buhun 17 cike da takardun zabe da aka dangwala yatsu akai. Muna da tabbacin wannan ne kamar yada...
Ga sabuwa: Tsohon Minista na Babban Birnin Tarayya (FCT) a lokacin shugabancin Janar Ibrahim Babangida (Rtd.) mai suna Air Hamza Abdullahi (Rtd.) Ya mutu. Tsohon, dan shekaru...
Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...