Dan takarar kujerar Gwamna a zaben Jihar Kogi, karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Musa Wada ya yi kira ga ‘yan sandan Najeriya da su tabbatar...
Sanatan da aka kora kwanan nan mai wakiltar mazabar Kogi West Senatorial, Dino Melaye, a yau ya ziyarci hedikwatar Hukumar Zabe ta kasa (INEC) don neman...
Wasu da ake zargi da zaman ‘yan ta’addan siyasa sun hari malama Acheju Abuh, shugabar mata na Jam’iyyar PDP a Kwamitin kamfen na Wada / Aro ...
Gwamna Jihar Kogi, Yahaya Bello ya karyata rahoton da ke cewa ana bin sa bashin albashin ma’aikata a Jihar, ya lura cewa irin wannan rahoton karya...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna ta ranar 16 ga Nuwamba a jihar Kogi, Engr. Musa Wada, ya yi watsi...
Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello ya ci nasarar da yawar kuri’u a runfar zaben sa a zaben yau Asabar. Bisa rahoton da Naija News ta karba,...
Gwamnan Jihar Kogi da kuma dan takaran kujerar Gwamnan Jihar a karo ta biyu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Yahaya Bello ya jefa kuri’un...
A Yayin da Hidimar zaben Gwamnoni a Jihar Kogi ke gudana, Gwamna Yahaya Bello ya isa Runfar Zabensa don jefa nasa kuri’ar. Naija News Hausa ta...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...
Dan jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP da kuma dan takarar kujerar Sanata a ‘Kogi West Senatorial’ a zaben na ranar Asabar, Dino Melaye, ya yi ikirarin...