Abubakar Hamisu, wani mai shekaru 40 a Jihar Katsina ya mutu sakamakon gwada karfin maganin bindiga. Kamar yadda aka bayar bisa labari, abin ya faru ne...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Maris, 2019 1. An Mika wa shugaba Buhari Rahoton Albashin Ma’aikata An bayar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Maris, 2019 1. Hukumar EFCC ta gabatar da neman kamun Ayodele Oke da...
A ranar Alhamis, 21 ga watan Maris da ta gabata, Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) sun gabatar da Jihohin da za a gudanar da...
Mahara da bindiga sun sace Sheikh Ahmad Sulaiman, babban Malami da kuma masoyin shugaba Muhammadu Buhari. ‘Yan harin sun sace Sheikh Ahmad ne a yayin da...
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...
Mun sanar a Naija News Hausa a kwanakin baya da cewa cutar Lassa Fever ya kashe daya daga cikin Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko...
Kakakin yada yawun Gidan Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya gabatar da dalilin da ya sa ya janye daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. Mun sanar a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 30 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun NJC ta ba Onnoghen da Mohammed kwana 7...
A yau Talata, 29 ga Watan Janairu 2019, Yakubu Dogara, Kakakin Gidan Majalisar Wakilai ya janye daga Jam’iyyar APC ya komawa Jam’iyyar PDP. Muna da sani...