Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar dattijai ta amince da karuwar Kudin Haraji (VAT) daga...
Bisa rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokacin, wata al’amari ta faru a ranar Juma’a, 15 ga wannan Nuwamba 2019 da ta...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta reshen Jihar Edo ta tsige Shugaban tarayyar jam’iyyar, Adams Oshiomhole. Kamfanin dillancin labarai na Naija News ta bayar da rahoton...
Hukumar Jagorancin Katin Zama Dan Kasa (NIMC) ta ce ‘yan Najeriya za su biya N3,000 ga Remita, hanyar yanar gizo, don sabunta katunan zama dan kasa,...
Kungiyar Hadin gwiwar Jam’iyyun siyasa ta Najeriya (CUPP) ta mayar da martani ga ikirarin da Jam’iyyun All Progressives Congress suka yi cewa Najeriya ta zama kasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 14 ga Watan Oktoba, 2019 1. Aisha Buhari ta dawo Najeriya Naija News na bada tabbacin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 11 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari da Jonathan sun yi ganawar Sirri A Aso...
Wata yarinya ‘yar shekara goma sha bakwai (17) da haihuwa wacce aka bayyana da suna Aisha mai zama a yankin Albarkawa a cikin garin Gusau ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 2 ga Watan Satunba, 2019 1. An Kashe Sojojin Najeriya 3 da yiwa 8 A Cikin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 27 ga Watan Agusta, 2019 1. Shugaban Kasa Buhari ya sauka a Kasar Japan duk da...