‘Yan Hari da Makami sun hari kauyan Balle da ke a yankin karamar hukumar Gudu ta jihar Sakkwato a ranar Talata, 7 ga watan Mayu da...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...
Naija News Hausa ta gano da rahoton wani matashi a yankin Eliozu, ta Port Harcourt, a Jihar Rivers da ya kone kurmus kan Falwayan Wutan Lantarki....
A yau Alhamis, 11 ga watan Afrilu 2019, Gwamnatin Tarayya na kalubalantar dan takaran kujerar shugaban kasa daga Jam’iyyar PDP ga zaben 2019, Atiku Abubakar, da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 14 ga Watan Janairu, 2019 1. An sake gurfanar da Kwamishanan ‘Yan Sanda, Imohimi Edgal...
A gaskiya na yaba maku da rashin amincewa da sake ‘yan ta’addan da aka kame – in ji Atiku Abubakar zuwa ga manyan shugabannan Jihar Borno....
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP a kan zaɓan Amina Zakari Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) a ranar Alhamis ta gargadi ‘yan...
Yan Kungiyar HISBA a Jihar Kano sun kama wasu ‘Yan Mata Goma sha daya 11 da zargin shirin yin aure na jinsi daya, watau Mace-da-Mace. Wannan...
Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...