Bisa ga zaben Gwamnonin Jihohin kasar Najeriya da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019 da kuma ta ranar 23 ga watan Maris 2019,...
Bisa zaben da aka gudanar a kasar Najeriya makonnai da suka gabata a jagorancin Hukumar gudanar da zaben kasar (INEC) a shekarar 2019, Naija News Hausa...
A ranar Alhamis, 21 ga watan Maris da ta gabata, Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) sun gabatar da Jihohin da za a gudanar da...
Dan takaran kujerar shugaban kasa daga jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gabatar da sakamakon kuri’un zaben shugaban kasa kamar yadda take a kwanfutan hukumar gudanar da...
A jiya ranar Lahadi, 17 ga watan Maris 2019, wuta ya ci wata anguwa a Jihar Delta inda ya kone a kila gidaje kusan 20 da...
Gwamnonin sun shirya wata zama da Shugaba Buhari Gwamnonin jihohi a karkashin jagorancin Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) sun yanke shawara su sake ganawa da Shugaba Muhammadu...